7 Satumba 2015 - 18:47

Shugaban kasar Nigeria Mohamadu Buhari ya kai ziyara a karon farko zuwa kasar Ghana tun bayan da aka rasntar da shi a matsayin sabon shugaban kasar Nigeria. ziyarar ta sa za ta mayar da hankali ne game da batun tsaro da ya yi wa yankina daurin huhun goro, shugaba Buhari zai gana da wakilin kungiyar ci gaban tattalin arzikin yammacin Afrika ECOWAS .

 

Shugaban Nigeria Mohammad Buhari ya kai ziyarar aiki ta yini daya a kasar Ghana domin tattaunawa kan batun tsaro a kasar.

Mai bawa shugaban kasar Buhari shawara kan harkokin yada labarai Femi Adesina ya bayyana cewa: shugaban ya isa kasar Ghana ne a yau Litinin domin tattaunawa da takwaransa na kasar Ghana Dramani Mahammah domin tattaunawa game da danganatar dake tsakanin kasahen biyu da kuma hanyoyin da kasashen za su ci gajiyar juna a bangarori daban-daban.

Daga cikin muhimman batutuwan da shuwagabannin biyu za su fi mai da hankali a tattauanwar shi ne batun matsalar tsaro da yanki yake fama da shi, kuma ana saran zai gana da wakilin kungiyar ci gaban tattali Arzikin kasahen yammacin Afrika Ecowas , daga cikin wadanda suka rufama shugaban kasar baya akwai mai bashi shawar kan harkokin tsaro Babagana Mongunu da permanent Sakatare daga ma’aikatun harkokin waje, tsaro sharia, da kuma masana’antu da kasuwanci da zuba hannun jari

Shugaban Nigeria Mohammad Buhari ya kai ziyarar aiki ta yini daya a kasar Ghana domin tattaunawa kan batun tsaro a kasar.

Mai bawa shugaban kasar Buhari shawara kan harkokin yada labarai Femi Adesina ya bayyana cewa: shugaban ya isa kasar Ghana ne a yau Litinin domin tattaunawa da takwaransa na kasar Ghana Dramani Mahammah domin tattaunawa game da danganatar dake tsakanin kasahen biyu da kuma hanyoyin da kasashen za su ci gajiyar juna a bangarori daban-daban.

Daga cikin muhimman batutuwan da shuwagabannin biyu za su fi mai da hankali a tattauanwar shi ne batun matsalar tsaro da yanki yake fama da shi, kuma ana saran zai gana da wakilin kungiyar ci gaban tattali Arzikin kasahen yammacin Afrika Ecowas , daga cikin wadanda suka rufama shugaban kasar baya akwai mai bashi shawar kan harkokin tsaro Babagana Mongunu da permanent Sakatare daga ma’aikatun harkokin waje, tsaro sharia, da kuma masana’antu da kasuwanci da zuba hannun Jari.288

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Shugaban Nigeria Mohammad Buhari ya kai ziyarar aiki ta yini daya a kasar Ghana domin tattaunawa kan batun tsaro a kasar.

Mai bawa shugaban kasar Buhari shawara kan harkokin yada labarai Femi Adesina ya bayyana cewa: shugaban ya isa kasar Ghana ne a yau Litinin domin tattaunawa da takwaransa na kasar Ghana Dramani Mahammah domin tattaunawa game da danganatar dake tsakanin kasahen biyu da kuma hanyoyin da kasashen za su ci gajiyar juna a bangarori daban-daban.

Daga cikin muhimman batutuwan da shuwagabannin biyu za su fi mai da hankali a tattauanwar shi ne batun matsalar tsaro da yanki yake fama da shi, kuma ana saran zai gana da wakilin kungiyar ci gaban tattali Arzikin kasahen yammacin Afrika Ecowas , daga cikin wadanda suka rufama shugaban kasar baya akwai mai bashi shawar kan harkokin tsaro Babagana Mongunu da permanent Sakatare daga ma’aikatun harkokin waje, tsaro sharia, da kuma masana’antu da kasuwanci da zuba hannun Jari.